<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Mai Ceto Nawa Yesu Ne LW278</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mai Ceto nawa Yesu ne,
 Ga magauta a kewaye,
 Ga kuwa jaraba ko'ina,
 Amma ba zan ji tsoro ba.

[V2]
 KORUS
 Mai Cetona, Mai Cetona
 Mai Ceto nawa Yesu ne.
 A cikin hannunsa na ke,
 Shi kuma yana tsarona,
 Mai Cetona, Mai Cetona,
 Mai Ceto nawa Yesu ne.

[V3]
 2) Shaiɗan da dukan wayonsa,
 Na sani yana nemana,
 Amma Mai Cetona 'na nan,
 Ba zan damu ba, ko kaɗan.
 Korus

[V4]
 3) Kwatancin Yesu na ke bi,
 Maganar Yesu na ke ji.
 Shaiɗan ya zo da ruɗinsa,
 Ni ba zan kasa kunne ba.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>278</hymn_number>
</song>